MAI DOKI MEDIA TERMS

MAI DOKI MEDIA TERMS

Share

Alhamdulillah

03/06/2023

Nan Gaba Kadan a Nigeria In sha Allah.

Buhun Masara - N8000
Buhun Takin - N7000
Buhun Shinkafa - N9000
Buhun Sugar - N8000
Albashi (Salary) - N100,000 min.
Kwalin Talia - N2500
Buhun Madara - N15000
Man Fetir - N80 per litre
Gasoline - N150 per litre
Flower - N4000
Kwalin Sigari - N10000
WiWi- 20000

In Sha Allah kafin Tinubu ya sauka sai wayan nan abubuwan sun sauka kasa fiye ma da yadda na rubuta, In Sha Allah sai mun sami saukin rayuwa da yardan Allah ya hayyu ya qayyum.

Muta Addu'a kawai sauki na nan tafe bi'izinillahi...

02/06/2023

AMARYAN GOBE

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


BAYO LGA
Abuja
MDT