HausaStack
Hausa Programmers wani group ne a Nigeria Wanda zasu rinka koyardaku yadda ake programming da harshen hausa
10/10/2025
Mecece Computer? Bayani Cikin Sauki a Hausa
Wannan bidiyon zai taimaka maka ka fahimci mecece kwamfuta. Munyi bayanin komai a cikin harshen Hausa. Idan kai sabo ne wajen amfani da kwamfuta, Wannan bidiyon naka ne. Za ka san ma’anar kwamfuta, Yadda kwamfuta take aiki, da kuma muhimmancinta. Munyi wannan bidiyon ne da yaren Hausa domin sauƙaƙa maka wajen fahimtar ta, Wannan shi ne mataki na farko wajen sanin mecece computer.
Mecece Computer? Bayani Cikin Sauki a Hausa Wannan bidiyon zai taimaka maka ka fahimci mecece kwamfuta. Munyi bayanin komai a cikin harshen Hausa. Idan kai sabo ne wajen amfani da kwamfuta, Wannan bidi...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Address
Abuja
900108