Uncle D. Digital Academy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Uncle D. Digital Academy, Tutor/Teacher, No. 10 Abdu Dan Nasara Shopping Complex Gadar Kwakwachi Gwarzo, Abuja.
25/04/2026
2 DAY'S BOOTCAMP & WORKSHOP ONLINE CLASS
Yau Asabar 25 Da Gobe Lahadi 26 Zamuyi Free Online Class Ɗinmu Akan Yadda Zaku Koyi Kokuma Kuzama Content Creators.
Yadda Zaku Rinka Creating Na Content Ɗinku Dakanku.
Zaku Iya Gayyatar Yan Uwanku Da Abokanan Ku Zuwa Wannan Ajin Domin Kuwa Free Ne 😂.
Kuyi Sharing Domin Wasu Sugani Susamu Damar Shiga.
Class Ne Guda Ɗaya Idan Yacika Shikenan, Wanda Ya Shiga Dashi Za'a Gabatar.
Host: Uncle Deeny ✍️
24/04/2026
2 Day's BootCamp & Workshop Free Online Class.
Class Ɗinmu Zai Fara 25 & 26 April (Asabar Da Lahadi) In Sha Allah.
Domin Masu Son Koyon Yadda Za su Fara Creating na Content Kawai a Kyauta Daga: Uncle D. Digital Academy
Link Na WhatsApp Group Yana Comment Section ⤵️
NB: Idan Anyi Joining Dan Allah Bandayiwa Admin Magana a Private Chat.
Duk Wani Banayin Za'a Sakashi a Cikin Group Din.
Uncle Deeny
02/04/2026
Day 2 Table Of Content 👇🏻
Uncle D. Digital Academy
Gobe Laraba 01/04/2026 In Sha Allah Zamu Fara Sabon Online Class ɗinmu Akan:
1- Basic ChatGpt
2- Graphic Designs with AI
3- AI Video Animation ⤵️
Saura Kwana Biyu Afara Gabatar da Wannan Online Class Din.
Laraba 01/04/2026 zuwa 07/04/2026 In Sha Allah.
28/03/2026
Saura Kwana 4 Mufara Gabatar da Online Class ɗinmu na Tsawon Kwana 7.
Karda Abarku a Baya, Kuyi Register Yanzu kafin A rufe.
Bayanin Registration yana Comment Section ⤵️
Kana Son Zama CONTENT CREATOR Amma baka san daga ina zaka fara ba? 🤔
Gaskiya Ita ce 👇
√ Ba sai kana da camera mai tsada ba…
√ Ba sai ka iya komai ba…
Abinda Kake Buƙata Kawai Shine ka koyi Yadda zaka Kirkiri👇
📸 Photos – Ka koyi yadda ake ƙirƙirar hotuna (Graphics Designs) masu jan hankali da AI
✍️ Text – Ka koyi Rubutun da zai sa Mutane su tsaya su karanta.
🎥 AI Video – Ka koyi amfani da AI ka ƙirƙiri Videos cikin sauƙi
Idan ka haɗa waɗannan 3 👆
👉 Ka zama cikakken Content Creator 💯
Kayi Registration A Uncle D. Digital Academy Domin Samun Kwarewa a Cikin Sati Daya.
25/03/2026
KANA AMFANI DA WAYA AMMA BAKA SAMUN KUDI?
Lokaci ya yi da zaku Koyi Skills na Zamani da zai Canza Rayuwarku! 🔥
A cikin Kwanaki 7 Kacal zaku koyi:
✅ ChatGPT daga tushe
✅ Editing da ƙirƙirar hotuna (AI)
✅ AI Video Animation masu trending
💰 Za ka iya fara samun kuɗi da waɗannan skills!
📅 Ranar Farawa: 01/04/2026 – 07/04/2026
💵 Registration: ₦2,000 kawai
⚠️ Gurbi yana da iyaka!
📲 Ka yi Registration ka turo da shaidar biya da Cikakken Sunanka ta WhatsApp yanzu:
08035093070
Uncle D. Digital Academy
24/03/2026
7 Days Basic Digital Ai Skills Training, A:
Uncle D. Digital Academy
Anfara Registration Domin Shiga Cikin Ajin Wannan Horon Harna Tsawon Kwana 7, Za'a Fara Daga 01 Zuwa 7 Na Watan April In Sha Allah.
Check Comment Section ⤵️ For Your Payment & Registration Details
23/03/2026
1st April Zamu Fara Sabon Online Class In Sha Allah Na:
1- Basic ChatGpt 🎉
2- PICTURE EDITING WITH AI
" Prompt Engineering, Picture Editing, Creating Professional Flyer's, Political Poster, Wedding Invitation, Event Flyers etc
3- AI VIDEO ANIMATION (Video Creating with AI)
"Animation Video's, Animal Folktale Story, Forest Survival, Transformation Video's E.t.c.
Stay Tuned For More Details On how to Register.
Uncle D. Digital Academy
Sabon Class Na Basic ChatGpt da AI Video Animation Bayan Sallah In Sha Allah.
Don Masuson Koyon AI da yadda Ake Creating AI Video's A Harshen Hausa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
No. 10 Abdu Dan Nasara Shopping Complex Gadar Kwakwachi Gwarzo
Abuja