Sawaba
Sawaba jarida ce da ake wallafa ta a shafin sawaba.ng, don al’umma, mai hedikwata a Abuja, Nijeriya
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja kuma jigo a jam’iyyar PDP, Nyesom Wike, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar ya lafa, inda ya sanar da buɗe ƙofa ga tsofaffin mambobi da ke son komawa cikin jam’iyyar. Wike ya bayyana hakan ne yayin wani taron ganawa da manema labarai da aka gudanar a…
Wani lamari da ya faru a gefen fili yayin wasan sada zumunta tsakanin ƙasar Faransa da Colombia ya tayar da ƙura a kafafen sada zumunta da kuma jaridun wasanni na Turai, bayan da ya shafi fitattun ’yan wasan ƙasar uku. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a lokacin da tauraron ɗan wasan Kylian…
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja