Arewa Reporters

Arewa Reporters

Share

Yada Labarai Na Gaskiya ! Labarai

06/06/2026

SAKAMAKON TALLAN ZALUNCI: Ya gama tallan APC wato Jam'iyyar da ta gaza kare rayukan jama'ar Najeriya, shi ma ya zama victim.

Ina addu'ar Allah ya kubutar da shi kuma yasa ya zama DARASI ga masu tallan tsiya (APC)



Arewa Reporters

05/06/2026

Yan Najeriya Na Cikin Tsaka Mai Wuya : Ya Allah muna rokan ka zaba mana shugaban da zai zama mai tausayinmu da yiwa kowa adalci.

Tabbas yan Najeriya na cikin mawuyacin hali.

Arewa Reporters

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Mai Tama By Model Primary School
Abuja