Sabiu iliya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabiu iliya, Business service, Katagum l. G. A busuri town, Azare.
Sahabbai yan gatan allah
06/04/2023
Masu sukar maganar dr idrees abdul'aziz akan maganar naman taimakon allah shikadai sabo da yace mu ko manzon allah bama ne man taimako agunsa wallahi turayen jahilaine ko dakuwa mutum yasa rigar malanta a'ina allah yace idan za'animi taimako ko annabi yace anema awajan manzon allah manzon allah da mmala'iku. Allah dayayi magana ayakin uhud se yace wamannasuru illa min indillahil azizil hakim abun ahanun allah yake in ba jahili mushiriki ba kowa yasan duk'akaratu haka abin yake babu inda allah yace ko manzon allah yace anemi taimakon manzon allah in akwai kukawo? "Allah yace waman abdallu mimmanyada'u mindunillahi manla yastajibu lahu ila yamil qiyamati wahum an du'a'ihim gafilun. Min dunillahinnan komai yashiga in ba allah ba
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Katagum L. G. A Busuri Town
Azare