Crypto Exchange's

Crypto Exchange's

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Crypto Exchange's, Azare KATAGUM, Rajshahi Division.

31/05/2026

🚨 GAME DA SIDRA 🚨

Idan kasan ba dogon holding za ka yi ba, bana baka shawarar ka sayi Sidra a wannan lokacin.

Farashinta ya riga ya tashi sosai. Duk da akwai yiwuwar ta ƙara hawa, amma masu son shiga su fita cikin gajeren lokaci su yi hattara.

Ka tuna, a kasuwar crypto ana samun riba ne idan ka saya lokacin da farashi yake ƙasa, ka sayar lokacin da ya tashi.

Amma idan ka bi FOMO da son shiga saboda mutane suna magana a kai, sau da yawa za ka saya da tsada sannan ka sayar da araha.

Duk coin ko token da za ka saya, ka fara yin bincike a kansa kafin ka saka kuÉ—in ka.

Daga ƙarshe, idan akwai wanda ya sayi Sidra tun tana ₦40, ya kawo mana mu saya a ₦74 mu ba shi kuɗin sa. 😄💰

*Musa Fullo Azare ✅*

26/05/2026

Laa ilaaha illallahu wahdahu Laa sharika lah, lahul mulku, wa lahul hamd, wa huwa ala kulli shai'in qadeer.

26/05/2026

Alhmdllh ! Alhmdllh!! yau ranar arfa, Allah yasa alhazammu suyi hajji kar6a66iya,masu tashi sallar asuba Allah yayi muku albrk🥰🥰

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Rajshahi Division?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Azare KATAGUM
Rajshahi Division
740102