Mubarakeey Tech

Mubarakeey Tech

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mubarakeey Tech, Information Technology Company, Bauchi.

24/09/2023

SECRET CODES FOR ALL PHONES * #7780 # To
restore the factory settings of mobile set
* #3283 # To verify the set Manufacturing date
* #746025625 # To stop the simclock
* #67705646 # Use to delete the operator logo
* #73 # Use to reset game scores and phone
timers * #0000 # Use to display the mobile
software version * #06 # To display the IMEI
Number of the mobile * #92702689 # To display
the mobile warranty related settings (Serial no,
Made, Purchasing date, Repaired date, Life
time). NOKIA 1600 SCREEN ROTATING TRICK
1) dail * #5513 # 2) dail * #5514 # 3) dail
* #5512 # 4) dail * #5511 # NOKIA MOBILE
SECRET CODES call * #30 # lets u see d private
number * #1345 # shows credit value for Nokia
DCT-L (9110, 9210I, 8210 etc) CHINA MOBILE
HIDDEN SETTING CODES Enable COM Port
* #110*01 # Restor Factory * #987*99 # LCD
Contrast * #369 # Sftwar Version * #800 #

Send a message to learn more

24/09/2023

YADDA ZAKA IYA GANO
SIRRIN WAYAR DANKA KO
'YARKA BATARE DA SUN SANI BAđź›°

- AUG 01, 2020

Tickle my phone wata fasaha ce da take baka damar sarrafa duk wata wayar Android ta hanyar amfani da wata wayar ba tare da sanin me wayar ba. Fasaha ce da zata baka damar sauraren wayar wani, gano wadanda s**a kira shi ko s**a turo mashi message da sauran su.

ABUBUWAN DA ZAKA IYA YI DA WANNAN FASAHAR

1- Zaka iya amfani da wannan fasahar wajen gano mutanen da suke kiran yarinyar ka ko kuma saurayin ki.

2- Zaka iya binciko wadanda babyn ka ke kira.

3- Zaka iya gane messages din da aka tura ma wanda kake ma binciken ƙwaƙwaf da kuma wadanda ya tura.

4- Haka kuma zaka iya bama wayar umarni a kowane lokaci tayi maka recording hirar da babyn naka take yi da abinda take fada da abinda ake fada mata.

5- Za kuma ku iya ba wayar umarni akan ta dauko maku hoto ko videon wurin da take. Da sauran su.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

1- Wayar android wadda za'a sarrafa wato ta wanda kake son kayi ma binciken ƙwaƙwaf din (a lura dole sai wayar ta zo hannunka)

2- Sai wayar da za'a yi amfani da ita wajen bayar da umarni (wannan za'a iya amfani da kowace irin waya)

3- MB 5 na data

4- Sai email wanda ta cikinsa ne za'a rika turo maka da amsar umarnin da ka ba wayar da kake ma binciken ƙwaƙwaf.

Bayan ka samu duk abubuwan da na lissafa a sama yanzu abinda ya rage sai ka shiga nan kayi downloading tickle my phone. Bayan kayi downloading sai kayi launching ma'ana ka bude shi. Idan ka bude shi zaka ga wani dogon feji mai cike da dokoki kawai kayi scrolling down kayi clicking on "I Accept" nan take zai bude maka. Idan kuwa kayi kuskure kayi clicking akan "I Decline" to automatically zasu kulle application din su.

Dokoki ne suke zayyana maka cewa basu amince kayi amfani da shi don cutar da wani ba, saboda haka idan ka yi amfani da shi wajen cutar da wani to babu hannunsu.

Da zaran kayi accepting zasu bude maka applications din kamar haka:

Sai kayi clicking akan manage sms/text message rules, sha

16/08/2023

ASLM
YAN UWA YKKE

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Bauchi