Itz Sadeeq effezy
Fashion model
26/12/2025
America ta kai hari garin Sokoto
Yanzu a daren nan shugaban kasar America ya sanarda bayarda umarnin kai hari a Arewacin Nigeria, ya sanarda shi da kansa ya jagoranci kai harin a lokacinda yake taya Christoci murnar Christmas, harin ya faru a kauyen Jabo dake karamar hukumar Tambuwal dake a garin sokoto sedai mazauna kauyen sun sanarda babu wanda ya mutu kuma babu wanda yaji rauni.
Hotunan dake kasa sun nuna baraguzan bomb da ya tashi a wata gona a garin nan jabo.
Allah yasa mu dace.
Idan Kika Lalace Ɗan Iska Ma Hanashi Aurenki Za'ayi Shiko Idan Ya Lalace Cewa Za'ai Idan Ya Aureta Gyara Shi Zatai Ƴan Mata A Kula
02/01/2025
Masha Allah!
Alhamdulillah..!
Muna bankwana da 2024, at the same time muna maraba da 2025.
Hakika 2024 yazo da nasarori da kalubale iri-iri amma babu abunda zamu ce sai dai mu godewa Allah da ya kawo mu 2025 rai da lafiya.
Dole mu samu sauye sauye a rayuwan mu saboda kalubale da nasarorin da`muka samu a baya ilimi ne a garemu..
Ina rokon Allah ya bamu lafiya, ya bamu iko da karfin tashi kullun mu fita neman halal, ya albarkaci neman mu, ya cire mana duk wata katsala a rayuwa...
Ameeeen 🙏🙏🙏🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Bakaro
Bauchi