Bauchi post
Bauchi Post Dan Wallafa Sahihan Labarai Daga Ko Wacce Jaha
03/08/2024
Hon Siraj Ibrahim Tanko Ya Miƙa Taaziyyar sa Ga Ilahirin Al'ummar Jihar Bauchi Bisa Rashin Alh Yarima Aliyu Giade (Ajiyan Giade)
Alh Sirajo Ibrahim Tanko Ɗan Takarar Sanatan Bauchi Ta Arewa a jam'iyyar APC a zaɓen da ya Gabata na 2023. Ya mika sakon Taaziyyar sa bisa Rashin ɗaya Daga cikin Dattawan jihar Bauchi Mai Girma Alh Yarima Aliyu Giade Wanda Allah ya Karɓi Rayuwarsa a Ranar Alhamis ɗaya ga watan Agusta 2024 a ƙasar Egypt
Siraj Ibrahim Tanko Ya bayyana Yarima Aliyu Giade a matsayin Dattijo wanda ya bada gudummawa Wajen ciyar da jihar Bauchi da kasa baki ɗaya, Ya kwashe tsawon shekaru yana hidima wa al'umma ba tare da nuna Gajiyawa ba. Yana Rokon Allah Yajikan sa da Rahama Yasa aljanna ce makomar sa Amiin summa Amiin.
Sa hannu Alh Sirajo Ibrahim Tanko Dan Takarar Sanatan Bauchi Ta Arewa A zaɓen da Ya Gabata na 2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Ran Road Bauchi
Bauchi