Salula Multimédia
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salula Multimédia, Digital creator, No 12 Rafin Albasa Behind Gombe Motor pack Bauchi, Bauchi.
09/02/2026
Najeriya Ta Jaddada ‘Yancinta: Haɗin Gwiwa da Sojojin Amurka Bisa Yarjejeniyar Mutunta Ƙasa
Shalkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa haɗin gwiwar da ƙasar ke yi da sojojin Amurka na gudana ne bisa cikakkiyar yarjejeniya da ke mutunta ‘yancin kai da ikon Najeriya a matsayinta na ƙasa mai cikakken iko. Ta ce wannan haɗin gwiwa ya ta’allaka ne kan horo, musayar bayanai da kuma tallafin dabarun yaƙi da ta’addanci, ba tare da keta dokoki ko ‘yancin ƙasar ba. Haka kuma shalkwatar ta jaddada cewa duk wata hulɗa da ƙasashen waje a fannin tsaro na bin ƙa’idojin kasa da kasa tare da kare muradun Najeriya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
No 12 Rafin Albasa Behind Gombe Motor Pack Bauchi
Bauchi