Aliyu uthman muhammad

Aliyu uthman muhammad

Share

Ma Sha Allah

Writer ✍️ | Storyteller 🎬 | Author 📚

Hausa Story Writer & Author ✍️

08/05/2026

Ya gina mata gida mai kyau sannan ya riƙa taimakon marayu a ƙauyen.

Wata rana wani yaro ya tambaye shi:

“Yaya ka yi ka zama haka bayan duk wahalar da ka sha?”

Sai Mubarak yayi murmushi yace:

“Na koyi cewa talauci ba shine ƙarshen rayuwa ba. Kasala ce ƙarshen rayuwa.”

Darasi: Rayuwa tana gwada mutane da wahala kafin ta ba su nasara. Duk wanda ya yi haƙuri, ya dage, kuma ya dogara ga Allah, wata rana haske zai bayyana a rayuwarsa.

✍️Aliyu uthman Muhammad

10/01/2026

Aliyu Usman Aliyu Haruna Nanerh Hawwerh

📣Predict the correct Full Time score of the faceoff

Nigeria 🇳🇬 V Algeria 🇩🇿

💰Win from a pool of $300

To Join

1️⃣ Follow Africa and turn on 🔔
2️⃣ Retweet this post and tag 3 friends to follow
3️⃣Drop your prediction using

⚠️Prediction closes at 5:00pm

‼️Only winners who follow all the rules will be chosen

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in delta state?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Delta State