Dan Barde Reporters Awareness 2023
To Make Something Happened Better In Gombe 2023
Zamu Sake Shiga Lungu Da Sako Domin Ganin Muntabbatar Kan Cewar Alumar Jihar Gombe Sun Fahimci Muhinmanchin Zaben Alhaji Muhammad Jibrin Barde Da Jam'iyar PDP Adukkan Matakai Azabe Mai Zuwa Na 2023 # #
~Dan Barde Reporters Awareness
01/11/2022
Breaking new!
Ni Abubakar Jagaban Danbarde Social Media Director A Kungiyar Dan Barde Reporters Awearness 2023 daga yanzu nabar tafiyar Dan Takaran Gomna A Jam'iyar PDP nakoma APC, nabi abokin gwagwarmaya na a baya former Chairman MJ Barde Neighbour to Neighbor zuwa tafiyar maigirma Gwamna Inuwa ta gidan Q'S ANAS ADAMU MUHAMMAD (Lubel.
Saboda wani dalili da nabarwa kaina sani. Nagode.
11/04/2022
Ramadan Kareem
Yan Uwa Da Abokan Arziqi Ina Neman Hadinkanku Da Kuma Goyon Bayanku Sannan Inada Bukatan Kuatimakeni Da Adduoinku Albarkachin Wannan Wata Mai Albarka Watan Azumi Ina Fatan Zaku Tayani Da Adduar Allah Yabamu Nasara Akan Wannan Takara Dazan Fito Nema
Bayan Shawarwarin Alumah Nayarda Na Amince Zanyi Wannan Takara Kuma Zan Sanar Daku Wannan Kujerar Dazan Fito Nema Nan Bada Dadewa Ba Allah Yamana Jagoranchi Kawai Alhaji Yanzu Lokachin Matasa Ne
@
10/04/2022
Barkan Mu Da Warka Jama'a
Zamu Kara Tinatar damu Cewa Muna cikin Wata mai Tsarki Wanda inka roki Allah Da Ixinin sa Zai biyamaka bukatar ka
Toh muyi Amfani Da wanna Damar Dam mawa gwanin mai Gidan mu Alhaji Muhammad Jibrin Barde Fatan Nasara
Allah Yabashi. Mulkin Gombe 2023
Albarkacin Wanna Wata
Amen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Pantami
Gombe
2023