Labaran Hausa 24/7
Don Samun Sahihan Labarai Cikin Harshen Hausa
06/08/2024
"Lallai Muna Kira ga masu shirya wannan film ɗin da kada su sake suci mutuncin makarantummu na Allo gar-gaɗi muke musu...!
duk da munga an nuna hoton wannan yaron da asalin shiga ta Almajiri mai neman karatu to muna kira garesu su fãɗaɗa bincike kan harkar karatun allo na Tsangaya da yadda tsarin yake, A banbace tsakanin Yara marasa galihu dake zaune gaban iyayensu masu yawon bara kullum a kan t**i da kuma Almajiran dake zaune a makarantun Allo.
Munga wannan hoton ne a shafin Shugaban masu shirya film Na Nigeria wato Ali Nuhu Muhammad, Allah yasa mu dace. 🤲"
~MMu Koma Tsangaya6/8/2024 ✍🏻
In dai har ka yarda Al-Qur'ani ya yi maka gata, to kai me yasa ba za kayiwa ƴaƴanka gata da shi ba.?
Mu Koma Tsangaya
19/11/2023
Wani Dattijo Yasamar da Hanyar Samar da Ruwan Noma Batare da Aiki da Man Feturba...
Wan da Dattijon Mai Suna Dr.Hadi usman Dan Asalin jihar Gombe, Wanda Ya kai akalla Shekaru Hamsa yana kirkire-kirkiren Fasaha.
Wanda ko a wattannin Baya Jami'ar Jahar Gombe Saida ta karramashi Da Digirin Girmamawa na Fasahar kirkire kirkire.
(Dr.)Hadi yace ya Samar da wannan Injine domin Saukakawa wajen noman rani ta hanyar Shayar da shuka ba tare da amfani da man Feturba.
Yakara da cewa wannan inji yana aikine da cajin Batiri Wanda Shikuma Batirin yana samun Caji daga Hasken Rana.
Akarshe kuma (Dr.) Ya tabbatar da cewa Babban injin yana nan a tafe...
/7
02/10/2023
ZAƁI GWANÍNKA: Daga Lokacin Da Aka Rantsar Dasu Zuwa Yanzu Shin Wanné Gwamna Né Yafí Ƙoƙarí Da Kawó Wa Jìhar Sa Cigaba, A Cìkìn Gwamnonin Nàjeriya Gaba Daya ?
DAGA Shafin Dokin Karfe TV
BREAKING 💥
Hukumar JAMB ta Saka Saturday, 6th August, 2022 Domin wanda Basuyi Rubuta Su sake zaman Rubuta Jarrabawar.
~Amb Abdulyassar Muhammad Ameenu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Digital
Gombe