Darul hadith
Al amru bil ma'arufi wannahayi anil munkar
Who ever do good will see it and
Who ever do bad will what is happen
23/07/2023
DAN GARGAJIYA KENAN.....
Shi dan gargajiya dama abinda ya gani a gidansu kawai shine addini a wajensa.
Da yawan yan bidi'a in sun fito suna kare bidi'a zaka samu suna karewa ne saboda yar gida ce.
Kawai dan babanka ya mutu akan abu sai ka fito kana karewa?
Allah Ya jikan babanka da rahama Ya gafarta masa, amma kazo kabi sunnar Manzon Allah don babanka ba annabi bane, ba'a mishi wahayi.
Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Pz
Gombe