Noma Dun Riba
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Noma Dun Riba, Health/Beauty, Old Kutunku gwagwalada abuja, Gwarinpa.
Hanyoyi 5 da za ka bi ka samu ciniki mai Ιorewa a Social Media ππΎππΎ
Here we go
18/07/2024
With Bashir Idris Kainuwa β I just got recognized as one of their top fans! π
22/12/2023
Albasa Mutuncin Mu, Albasa Muradin Mu.
Allah Shi Karama Albasa Daraja, Kana Shi Ragema Gero Da Dawa Da Masara Da Shinkafa Tsada, Ya Rabbi Ka Daukaka Albasa.
Kai Tsaye Daga Garin goronyo Dake Jahar sokoto, Idan Ake Hada-Hadar Saye Da Sayarwa Na Yar lambu Wato Albasa, Zuwa Wurare Da Dama Acikin Gida Nigeria, Har Da Wajen Kasar Nan.
Inda Ake Sayar Da Buhu Dubu tamanin Da Uku (83000), Har Zuwa Dubu tamnin Da biyar (85000)., Sai Kuma Gyange Dubu Goma Sha Uku (10000) Har Zuwa Dubu Goma Sha biyar (15000).
Har Wayau, Idan Baku Manta Ba Ita Albasa Tana Ta Daya Acikin Amfanin Gona Da Ake Nomawa Na Kayan Lambu Saboda Muhimmancin Ta, Dadin Ta Acikin Abinci, Da Kuma Uwa Uba Magungunan Da Takeyi Ajikin Dan Adam Wanda Duniya Ta Yaba Da Hakan.
Da Wannan Muke Rokon Allah Shi Kara Daukaka Albasa A Duniya Baki Daya.
Allah Shiyi Muna Muna Jagora π
βοΈ Aminu Abubakar Shnk goronyo Public Relation Officer (PRO) National Onions Producers, Processors And Marketers Association Of Nigeria (NOPPMAN).
17/12/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Old Kutunku Gwagwalada Abuja
Gwarinpa