Babankuka General Enterprises, Hadejia

Babankuka General Enterprises, Hadejia

Share

Babankuka Genaral Enterprises sun samar muku da kayan aikin gini kamar; bulo, siminti, rodi, yashi, kasar ciko da sauransu.

08/12/2025

๐—ž๐—ฎ๐˜€๐—ฎ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ ๐— ๐—ฎ๐—ถ ๐—›๐—ฎ๐—ป๐—ธ๐—ฎ๐—น๐—ถ ๐—ช๐—ฎ๐—ท๐—ฒ๐—ป ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฟ๐—ฎ๐—ณ๐—ฎ ๐—ž๐˜‚๐—ฑ๐—ถ๐—ป๐—ธ๐—ฎ/๐—ฆ๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐—ป๐—ธ๐—ฎ (๐˜ฝ๐™š ๐™„๐™ฃ๐™ฉ๐™š๐™ก๐™ก๐™ž๐™œ๐™š๐™ฃ๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ ๐™ƒ๐™ค๐™ฌ ๐™”๐™ค๐™ช ๐™ˆ๐™–๐™ฃ๐™–๐™œ๐™š ๐™”๐™ค๐™ช๐™ง ๐™„๐™ฃ๐™˜๐™ค๐™ข๐™š).

Kasancewa mai hankali wajen sarrafa kudinka na nufin ka san yadda ake kashewa, yadda ake ajiya, da yadda ake zuba jari ta hanyar da zata inganta rayuwarka ta yau da gobe. Ba yawan kuษ—i ne sirrin wadata ba, sarrafa abin da kake samu shine ginshiฦ™in samun nasara.

Mutum mai hankali kan yi amfani da tsarin da ke kare kudinsa daga batawa, yawan kashewa ba tare da tunani ba, da fadawa cikin rance mara amfani. A maimakon haka, yana kashe wajen bukata, yana adana wani bangare don biyan bukatar gaggawa, yana kuma zuba wani bangare don bunkasa kasuwanci ko jari. Wannan salon tunani shi ake kira da ๐—ถ๐—ป๐˜๐—ฒ๐—น๐—น๐—ถ๐—ด๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—ถ๐—ป๐—ฐ๐—ผ๐—บ๐—ฒ ๐—บ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ๐—ด๐—ฒ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜.

A wannan shafi zamu kawo muku shawar-wari guda ashirin don canja yadda muke ma'amula da samun kudinmu......

Kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin.......

Photos from Babankuka General Enterprises, Hadejia's post 27/09/2024

Babankuka Blocks Industry!!

Sabon Gidan Bulo (New Branch) Yafara Aiki Wadda Yake Filoti na 9, Rukunin Gidaje na Stadium, Titin Malam Madori Zuwa Gumel, Yana Kallon Gidan Wuta, Kusa Federal Science and Technical College, (FSTC) HADEJIA.

Contact:
+234 704 230 7039
+234 806 730 7946
+234 803 990 3332
+234 912 327 7378

Photos from Babankuka General Enterprises, Hadejia's post 19/01/2024

HADEJIA GUEST PALACE.

Albishirinku baฦ™i masu son ziyartar Haษ—ejia Ginsau Birnin Doki, Maza Garzayo haษ—ejia kai da iyalinka domin shan fura da nono, kaci kifi mai daษ—i, bayan nan ka hau dokin domin sukuwa.

Muna tallata muku sabon katafare, Kuma haษ—aษ—ษ—en Gidan sauฦ™ar baฦ™i, akan farashi mai Rahusa, Wuri da aka ฦ™ayata shi da ษ—akunan kwana, da Wurin cin Abinci (Restuarant) Ga kuma katafaren ษ—akin taro domin shagulan bukukuwa kowanne iri.

Wannan Sabon Gida yanzu haka ya fara Aiki, kuma yana cikin Garin Haษ—ejia Unguwar Bariki Daura da Gonar mai martaba Sarkin Haษ—ejia Alh. DR, Adamu Abubakar Maje CON.

Akwai wurin Ajiya motoci da ababen hawa (Parkin space) Sannan akwai wadataccen tsaro, tare da kayan alatu, tundaga wuraren kwanciya har banษ—akuna.

Maza ku Garzaya Hadejia Guest Palace, domin hutawarku, shaฦ™atawa dakuma more Abinci mai daษ—i, ga wurin taro ฦ™ayatacce.

Sai Kunzo...

Want your business to be the top-listed Shop in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Malam Madori Gumel Road
Hadejia
731101

Opening Hours

Monday 07:00 - 19:00
Tuesday 07:00 - 19:00
Wednesday 07:00 - 19:00
Thursday 07:00 - 19:00
Friday 07:00 - 12:00
14:00 - 07:00
Saturday 07:00 - 19:00
Sunday 07:00 - 19:00