Jibwis Guri
shafin kunguyar Izala na KARAMAR hukumar Guri Jihar Jigawa Don yada Addinin Musulunci
21/01/2026
Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūn
Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau,
yana sanar da dukkan ‘yan uwa Musulmi da mambobin Kungiyar JIBWIS rasuwar:
Sheikh Habibu Yahaya Kaura
Shugaban Working Committee na Kungiyar JIBWIS ta Ƙasa, wanda Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi rayuwarshi bayan jinya da yayi fama da ita.
Za a gabatar da Sallar Jana’iza da misalin karfe 4:30 na yamma, a Hedikwatar Kungiyar JIBWIS,
Utako Bega Junction, Abuja.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya jiƙan marigayin, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, kuma Ya ba iyalansa, ‘yan uwa da al’ummar Musulmi haƙuri da juriyar wannan babban rashi.
JIBWIS Nigeria.
Lokacin Sallar Idi a Karamar hakumar Guri
karfe 8:00 AM
Allah ya amsa mana ibada.
04/04/2025
A MADADIN JIBWIS GURI LGA JIGAWA STATE
TANA MAIKA SAKON TA'AZIYAR TA RASHIN
DR. IDRIS DUTSEN TANSHI
Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa Ya lulluɓe shi da rahamarSa, Ya kuma albarkaci zuriyar da ya bari.
Muana gabatar da ta'aziyyata ga dukkan iyalansa da dukkan ɗalibansa da kuma sauran al'ummar Musulmi.
SANARWAR SALLAR IDI GOBE LARABA.
Insha allah za'a gabatar da sallar idi a gobe laraba a filin idi na jibwis guri Wanda yake kusa da sakateria.
Lokaci:- 8:30am
Maigabatarwa:- Malam Salisu M dahiru
Na'ibin Imam jibwis guri
Sanarwa daga office din shugaban JIBWIS SOCIAL MEDIA
Abubakar Muhammad Dankani ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Adiyani Road Guri
Hadejia