Hadejia Emirate Media Forum
Kungiya Maii Kula Da Yanar Gixo Ta Maii Martaba Sarkin Hadejia
14/09/2021
A Yau Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya cika shekara Goma sha tara (19) a gadon mulkin masarautar Hadejia.
Muna Addua Allah ya karawa sarki lafya tare da imani, da tausayin jama'ar sa Allah ya bashi ikon ci gaba da gudanar da Adalcin a tsakanin jama'ar sa Allah yasa a gama lafiya ✊🏼
03/08/2021
GIWA MAGAJIN GIWA, SAKA GUDU KII GUDU, MASU GARII MASU DUNIYA ✊👑✊
Allah Yakara Rufawa Sarkii Asirii Duniya Da Lahira, Allah Yakarawa Sarkii lapia, Imanii, Tausayii Da Kuma Juriya 🙏💜🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nigeria
Hadejia