Hadejia Emirate
Official Page of Hadejia Emirate
MOTTO: Majestic City of Stallion/Birnin doki
TWITTER @Hadejia_Emirate
INSTAGRAM @hadejia_emirate
08/06/2026
Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alhaji Dr. Adamu Abubakar Maje, CON, Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa, tare da wakilan sauran Sarakuna ne s**a jagoranci halartar bikin kammala gasar share fagen Sukuwar Dawaki ta Ƙasa da aka gudanar a Babban Filin Sukuwa na Hadejia a ranar Lahadin da ta gabata, 07/06/2026.
An dai gudanar da gasar cikin nasara, inda aka ba da kyaututtuka ga waɗanda s**a zama zakaru a gasar.
Allah Ya maimaita mana cikin alheri.
Mai Girma Barden Kerarriyar Hadejia
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Emir's Palace Road
Hadejia
171101