Hadejia Concerned Citizens Network

Hadejia Concerned Citizens Network

Share

Good future for all Hadejia citizens

11/05/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.

A madadin Hadejia Concerned Citizens Network, muna miƙa saƙon ta’aziyya da alhini bisa rasuwar Honourable Abba Anas Adamu, tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Guri, Kirikasamma da Birniwa, wanda ‘yan ta’adda s**a kashe.

Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuraansa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.

Haka kuma, Allah Ya bai wa iyalansa, ‘yan uwa da al’umma haƙurin jure wannan babban rashi.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


HCCN4REAL@HOTMAIL. COM
Hadejia