Samaila Annur
Samaila m hassan
31/05/2024
Ayi faka_faka agwada shi....
https://blocknetwork.page.link/RY8R
27/08/2023
Ma'aikatan jihar kano su kimanin 713 wayanda Allah yakarbi ransu akwai kudin daza abasu hakkinsu Wanda za'abawa iayalansu tun daga 2021,22, har zuwa yanzu 2023 wlh basu biyasu ba.
Kuma abin mamakin kudinfa gaba daya na mamatan nan su 713, baifi Miliyan 34 ba.
Cikin yardar Allah Ajiya da Shugaban ma'aikata na jihar kano yakawo min files dinsu wlh hannuna yana kakkarwa ban samma sanda na rubuta Approved ba.
~Engr. Abba K Yusuf
والسلام عليك يا القارئ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Galamawa Dutse L. G
Jigawa
FATANNASARA