Dan Modi Movement Organization Dmo 27
Awareness and Mobilization
Ba Maganar Sulhu👌
Ba Kayan Sulhu😅
Agaban Su Za’ayi Komai🤨
28/02/2026
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Mai girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Sule Tankarkar,
Hon. Tasiu Adam Abubakar BSc, FIPMD (Farin Jakada), na farin cikin gayyatar daukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Sule Tankarkar zuwa bikin rabon kayan tallafin Ramadan (Ramadan Palliative) ga al’ummar ƙaramar hukumar. Wanda za'ayi Kamar haka
RANA:
Lahadi, 1 ga Maris 2026
LOKACI:
Karfe 10:30 na safe
WURI:
Gidan Gwamnatin Ƙaramar Hukuma (Duplex), Sule Tankarkar
Kayayyakin da za a raba sun haɗa da:
Shinkafa
Taliya
Gero
Atamfofi
Shadduna
Kuɗi
Kimanin mutane sama da dubu uku (3,000+) ne za su amfana da wannan tallafi, ciki har da marayu, masu ƙaramin ƙarfi, yan'siyasa da sauran mabukata a faɗin ƙaramar hukumar.
Ana sa ran halartar manyan baki domin ƙaddamar da wannan gagarumin shiri na alkhairi.
Muna addu’ar Allah (SWT) Ya kawo kowa lafiya, Ya sa a gudanar da taro cikin nasara da kwanciyar hankali, Ya kuma mayar da kowa gidansa lafiya.
Allah Ya sanya wannan tallafi ya zamo alheri ga masu cin gajiyarsa, Ya kuma saka da alkhairi ga Shugaban Ƙaramar Hukuma tare da ƙara masa ƙarfi da basira wajen ci gaba da hidimtawa al’umma.
20/02/2026
Barka da Shan Ruwa Leader💥
Honorable Tasiu Adam Abubakar Allah ya Amshi Ibadunmu yasa mai lada mukayi👏🏼
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kafin-Hausa
Jigawa
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |