Al-bayan Center Info
Sunnah daawa
08/05/2026
Mace Takan Bari Ayi Zina Da'ita Akan Soyayya..
Mace takanyi zina saboda tanason namiji. Namiji yakanyi zina da mace saboda zinar yakeso
Zina shauqi ne ga namiji, amma wa mace shauqi ne dakuma soyayya
Kafin mace tabari kai zina da ita kusan dole sai tanada shauqinka dakuma soyayya, idan har aka bar bangaren wadanda s**a mai dashi sana'a da neman kudi
Zaiyi wuya kaga mace tabar wanda bataso yai zina da ita, sai dai idan karuwa ce
Yawanci maza s**an iya zina da mace koda basu son ta, shiyasa namiji zai iya hayan karuwa don kawai ya biya buqatarsa
Yanzu ya kamata ku fahimta :-
Namiji zai iya amfani da mace don ya biya buqatarsa, zai iya bata kudi sannan zai iya mata wasu daga cikin hidimar rayuwa duk dan kawai yai zina da ita ba soyayya ba!
Idan kinaso kigane shin namiji na sonki da gaske, karda ki bashi kanki kuma karda kibude masa kafa kome zai faru
Idan har ya banzantar dake sbda kinqi amince masa, to lallai zina yake sonki da ita bake yakeso ba..
Allah ya tsare mana imaninmu yakuma sa mu wanye lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Nasarawa Jos North
Jos
930001