Musa sauro
Muna kawo muku labari daganan cikin garin Jos ,Plato , nigeria gaba daya
1-Labaran Duniya
2-Labaran Nidhadantarwa
3-Labaran wassanni .
10/01/2020
Fassarar Rubutun Dan Uwa Sheikh Hamza Alhassan Saeed👇👇👇
~Daga Buhari Ya'u Gumel
Malam Yace:~Ga Wanda baisan waye Qasim Sulaimani ba Shine wanda ya ruguje babban masallacin nan na Al'umawiyya dayake a Aleppo wanda aka ginashi tsawan shekara 1300 Hijiriyya,Aka kashe bayin Allah masallata babu dalili,Wai don ramuwar gayya akan ahlussunah da suke Syria,kuma daman sanannan abune a gun 'yan shi'ah shine kishiyantar Ahlussunnah sunayin wannan ne don kafa iraniyawa da kuma taimakawa Bashir Al'Asad kan ta'addancin da yake na kisan gilla akan Ahlussunnah.
Malam Yaci gaba da cewa abune na shari'ah akan duk wani musulmi yayi Sujjadar nuna godiya agun Allah saboda halakar duk wani ma6arnaci,Kamar Yadda Sayyadina Abubakar(R.A)yayi lokacin da aka kawo masa labarin kisan Babban makaryacinnan wanda yake da'awar cewa wai shima Annabine wato Musailam,Sannan Kamar Yadda Sayyadina Ali(R.A)yayi sujjada lokacin da yaga musulmai sunyi nasarar kashe dayawa daga cikin Kawarijawa 'yan tawaye(Musnaf na ibn abi shaiba).
Malam Yaci gaba da cewa Hallakar Azzalumai jin dadin bayin Allah ne...Kamar yadda yazo cikin hadisin Manzo(S.A.W)wanda Bukhari da Muslim S**a Rawaito cewa~"Fajirin bawa idan yamutu to bayin Allah sun huta dashi,garuruwa sun huta dashi,bishiyoyin gari sun huta dashi,hatta dabbobi sun huta dashi".
لمن لايعرف قاسم سليماني .. دمر المسجد الأموي في حلب والذي كان عمره ١٣٠٠ سنة هجرية إنتقامًا من أهل السنة في سوريا وهو قائد المجازر الشيعية ضد أهل السنة وذراع إيران ومرتزق لدى بشار .................................................................................
مشروعية سجود الشكر عند هلاك المفسدين:
سجد أبو بكر رضي الله عنه شكرا حين جاءه خبر قتل مسيلمة الكذاب .
وسجد علي بن أبي طالب رضي الله عنه حين رأى ذا الثدية بين قتلى الخوارج .
"مصنف ابن أبي شيبة" (2/366) .
هلاك الظالمين راحة للعالمين ..
في الصحيحين قال النبي صلى الله عليه وسلم عن موت الفجرة الظلمة
(وَالْعَبْدُ الْفَاجِرُ يَسْتَرِيحُ مِنْهُ الْعِبَادُ ، وَالْبِلَادُ ، وَالشَّجَر ُ، وَالدَّوَابُّ ) .
رواه البخ
09/01/2020
Alhamdulillah!
ALKAWARI YA CIKA.
A yau Alhamis 9/1/2020, Allah Ya kaddari Aljhaji Sadeeq Plaza da cika alkawarin daya dauka wa kungiyoyi daban daban a cikin garin Jos a kwanakin baya.
Kowace kungiya ta karbi iya adadin kudin da Alh. Sadeeq yayi mata alkawari babu ragi.
Ga sunayen kungiyoyin da adadin abin da aka basu:
1. Jama'atu Izalatil Bid'ah Waikamatis Sunnah Plateau State Branch. - N2, 000 000.
2. Da'iratu Ahlus-sa'adah (Kungiyar Zakirai). - N500,000.
3. Filin Sukuwa Development Association. - N1, 000 000.
4. Kungiyar Yan Banga Reshen Yan Shanu. - N500,000.
A kwanakin bayane dai Alh. Sadeeq Plaza ya dauki wadannan alkawuran bayan gayyata daya samu daga wadannan kungiyoyi sannan ya amsa gayyatar inda ya dauki wadannan alkawura. A yau kuma Allah Ya kaddareshi da cikasu.
Media Team
9/01/2020.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Jos