Sunnatur-Rasul
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sunnatur-Rasul, Comic Bookstore, Bauchi, Jos.
GARABASA! GARABASA!! GARABASA!!!
Manzon Allah (SAW) yace Wanda ya karanta "Kulhuwallahu a had" sai goma a Jere Allah (SWT) zai Gina mishi katafaren gida a gidan Al-jannah sai sayyidna Umar yace ya rasulullah to in haka ne zamu yawai ta karantawa fadan hakan da yawa.
Sai Manzon Allah yace Allah shi ne mai yawaitawa kuma shine mai tsaftacewa.
AL-SILSILATUS-SAHIHA NA NASURUDDEN AL-BANI
Mai kuke yi 'yan uwan Uwa maza kubar abinda kuke yi domin samin wannan garbasar .
Ramadan IS AROUND THE CORNER
02/03/2018
Riga Babu Wuya 001 (Agaji Aikin Allah)
Babu Kunya Ba Tsoro A Yau
Mun Yi Niyyar Bayyana Gaskia
-Marigayi Abubakar Ladan
Assalamu Alaikum,
Su waye 'yan agaji?
'Yan agaji sune wadanda s**a bada rayuwarsu wajen Taimakon addinin su babu dare babu rana, su kan kare Masallatai makarantu da sauransu.
Suna hakura da wuraren sana'arsu ko aikin su ba don komai ba sai don wannan aiki da s**a zabi za suyi na Taimakon addini.
Da kudinsu suke dinkawa Kansu kayan sakawa domain wannan aiki, da kudinsu suke daukar nauyin zirga-zirgar su, duk suna yine domain Allah babu mai basu ko kwabo.
In mun fahimta dai aikin agaji abune mai kyau kuma sun bada lokutansu da rayuwarsu domin Taimakon addininsu ba tare da ko sisin kwabo ba sai don neman yardar Allah.
Akwai 'Yan agaji a tafiyar dukkan bangarorin musulmai Izala tana dashi haka na Darika, to amman shin agaji ko ina matsalar take?
Me yasa ba'a darajanta dan agaji?
Me yasa ba'a basu hakkin da ya can-canta a basu?
Bara na rufe da wadannan baitoci na Mal. Abubakar Kantama a wakarsa mai taken "Sai I. Kowa ya tallafa islamu ya kan iya cigaba"
"Wallahi Ku tashi mu yunkura, Ku mu farga mu bar sanyin jiki
Mu rike duka umarnin gwani makadaicin sarki khaliqi
Duk wanda yake kin Taimakon musulunci ya rasa arziki
Kowas saki reshe ya rike ganye bamu san manufarsa ba.
Addinin nan da dukkan musulmi Ke tunkaho dashi
Da bazarsa muke rasa wasu na neman photo dashi
Kuma yanzu musulumi sai s**ai masa ko in kula s**a yada shi
Yau an rasa masu kula dashi kowa hidimarsa yasa gaba.
Basheer Journalist Sharfadi
Sharfadi.com
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Bauchi
Jos
ABUJANIGERI