Fityanul Islam Ikara Chapter
Domin yada kyawawan manufofi na addinin musulunci, sufanci, da Faidhah sheikh Ibrahim Niass.
06/11/2025
Da kowa zai yi aiki da wadannan matakai na soyayyar annabi SAW wallahi da ba za'a Kara Jin bakin mu ba.
Ku girmama shi idan kuna son Allah ya girmama Ku, Ku tsare alfarmarsa sai Allah ya tsare alfarmar kasashen Ku.
27/06/2025
❤️❤️❤️🌹🌹🌹🌹
27/06/2025
A yau fitaccen malamin Musulunci kuma jagoran mabiya Ɗarikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya cika shekaru 101 da haihuwa.
An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ne a ranar 2 ga watan Muharram a shekara ta 1346 Hijira wanda a yau yake cika shekaru 101 cif a duniya.
Sheikh Dahiru masanin Al-Ƙur'ani ne, kuma ya shafe sama da shekara 40 yana gabatar da Tafsirin Alkur'ani a watan Ramadan.
Mashahurin malamin ya sadaukar da rayuwarsa wajen koyar da addinin Musulunci a Najeriya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Ikara Local Government
Kaduna