Maslaha FORUM

Maslaha FORUM

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maslaha FORUM, Religious organisation, Kaje Road, Kaduna.

28/01/2024

Mai muhadara na Hudu Sheikh Bashir Adam Saleh Mando

28/01/2024

Wannan Muhadarar ta samu halartar Shugaban Kungiyar Jamaatu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatus Sunnah ta Kasa reshen Jihar Kaduna
Malam Adamu Ibrahim da tawagar sa,da hada Mal Auwal Gulma,Mal Sani Sufyan .

28/01/2024

Mai muhadara na biyu Sheikh Musa Daiy

17/03/2023

Babu wani aikin da gwamnonin PDP tayi ma mutanen Jihar kaduna sai damarmakin da s**a ba arnan Jihar yan tsiraru, s**a dinga cutar da musulman Jihar, tun daga zamanin makarfi sai su kashe mu yazo yace laifin mu ne.

Taya zan zabi jam'iyyar da s**a hada kai da arna ko kuma s**a nemi goyon bayan arna akan zasu share masu hawayen su zalunci da suke mana a baya suci gaba.

Insha Allah Kaduna ta Muslim/Muslim Ticket ce, wato Uba Sani/Dr Hadiza Balarabe, Jam'iyyar APC ga aiki ga su kuma Musulmai duka biyun.

17/03/2023

MUSLIM MUSLIM TICKET ZAMU YI GOBE INSHAA ALLAH.
ALLAH KA KUNYATA MAKIYA ADDINI.

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kaje Road
Kaduna