Sarkin waka umar m Shareef
Na bude wannan page ne domin masoya umar m shareef fatan alkairi wa kowannemmu
23/04/2022
Hakika duk wanda yaziyarci dakin Allah zuciyarsa na bege Da kuma zumudin komawa ya Allah kabama sauran bayinka musulmai zuwa wannan guri mai tarin albarka
11/04/2022
Allah kabamu ganin karshensa lafiya
Kasa ayyukan alkairammu suhau hawa
Kasamu daga cikin wadanda zaa yanta a wannan wata mai albarka
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
GOOD