Ummi Labarina

Ummi Labarina

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummi Labarina, Photographer, kaduna, Kaduna.

28/08/2023

MU FAHIMCI ADDINI FARILLAN ALWALA GUDA BAKWAI NE.

FARILLAN ALWALA GUDA 7 NEH:

1. Niyya
2. Wanke Fuska
3. Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu
4. Shafar kai
5. Wanke kafafuwa
6. Cuccudawa
7. Gaggautawa

SUNNONIN ALWALA

• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
• Kurkure baki
• Shaka ruwa
• Fyacewa
• Juyo da shafar kai
• Shafar kunnuwa
• Sabunta ruwa agaresu
• Jeranta tsakanin farillah

MUSTAHABBAN ALWALA

• Yin bismillah
• Goga asuwaki
• Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye
• Farawa daga goshi
• Jeranta sunnoni
• Qaranta ruwa a nisa gabobi
• Gabatar da dama kafin hau.

AKAN FASALIN ALWALA

• Wanda ya manta da wata farilla daga gabobinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abunda ke bayanta, idan kuma yayi nisa sai ya aikata ta ita kadai, ya kuma sake abunda ya sallata bayan faruwar abun.

• Idan kuma ya bar sunna, to saiya aikata ta ita kadai bazai sake sallah ba.

• Wanda kuma ya mance lam'a sai ya wanke ta ita kadai da niyya, in kuma har yayi sallah by an faruwar hakan toh sai ya sake ta

• Wanda ya tuna da kurkurar baki ko shaqa ruwa bayan ya rigaya ya fara wanke fuska, to bazai dawo gare su ba har sai ya gama alwalarsa, sannan sai yayi su

• Tsettsefe 'yan yatsu hannuwa yana wajaba, an so a tsettsefe 'yan yatsun qafafuwa, tsefe gemu mara dubu yana wajaba acikin alwala, tsefe gemu yana wajaba acikin wanka koh da mai duhu neh.

AKAN FASALIN ALWALA (2)

• Babu yana halatta ga wanda bashi da alwala yayi sallah, koh dawafi, koh ya taba al qur'ani koda acikin gafakarsa neh, bada hannunsa ba saidai idan juzu'i neh ga mai neman ilimi acikinsa.

• Yaro a wajen taba al qur'ani kamar babba yake, amma laifin yana wuyan wanda ya bashi al qur'anin ya taba.

• Wanda yayi sallah da gangan ba tare da alwala ba toh shi kafiri neh. Allah yakiya she mu.

26/08/2023

ALLAH YASA NASAMU MIJI MAI GOYAMIN YARA NIMA 🙈🙈

04/06/2023

Ina kwananku Masoyana. Ina fatan kun tashi lafiya, yau na zo muku da wata bononza daga MTN ku shiga shuɗin rubutun nan na ƙasa 👇 ku ga 👇👇bit.ly/3qlBa3rbit.ly/3qlBa3rbit.ly/3qlBa3r

31/05/2023

Good Masoyana, ina kwananku ababan alfaharina 💜 Ina fatan kun tashi lafiya kamar yadda nake. Love U all. Ku shiga shuɗin rubutun nan na ƙasa 👇 ku ga tsarabarku ta yau 👇bit.ly/42enfJK bit.ly/42enfJKbit.ly/42enfJK bit.ly/42enfJK

Want your business to be the top-listed Photography Service in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Kaduna
Kaduna