BOBA LERE chapter
Barewa old boys student association of Lere local government
28/12/2025
You are all invited...โ๏ธ
21/09/2025
All men are born equal but only legend attend barewa college zaria..........
ฦ๐๐ง ๐๐ฌ๐๐ฅ๐ข๐ง ฦ๐๐ซ๐๐ฆ๐๐ซ ๐๐ฎ๐ค๐๐ฆ๐ ๐๐๐ซ๐ , ๐
๐๐ซ๐๐๐ฌ๐ ๐๐๐ฌ๐ข๐ซ๐ฎ๐๐๐๐๐ง ๐๐ฌ๐ฆ๐๐ง, ๐๐ ๐๐๐ฆ๐ ๐๐๐ค๐๐ญ๐๐ซ๐๐ง ฦ๐๐ฌ๐ ๐ง๐ ๐๐๐๐ ๐ ๐๐๐ซ๐จ๐ง ๐๐ก๐๐ค๐๐ซ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐
Al'umma daga sassa daban-daban na ฦasar Najeriya sun halarci babban taron shekara-shekara na ฦungiyar tsofaffin ษaliban Barewa College, wato Barewa Old Boys Association (BOBA) , wanda aka gudanar a ranar Asabar, 20 ga Satumba, 2025.
Taron ya kasance mai cike da tarihi da girmamawa, inda aka gudanar da zaben sabbin shugabanni na ฦungiyar. Daga cikin manyan baki da s**a halarta akwai tsohon shugaban kasa yakubu Gowon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ,da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido tsohon gwabna kwara a Mulki soja ,, tare da sauran fitattun tsofaffin ษaliban makarantar.
A cikin zaben da akaSule Lamidon zaษi sabbin shugabanni kamar haka:
Matsayi Suna
Shugaba Janar Lawal Kazir
Sakataren ฦasa Farfesa Nasiruddeen Usman
Sakataren Kuษi Alkali Ahmad Talba
Mai ba da shawara (Shariโa) Muhammad Sani
Farfesa Nasiruddeen Usman, wanda ya fito daga ฦaramar hukumar Lere a Jihar Kaduna, ya samu nasarar zama Sakataren ฦasa na BOBAโwannan babban matsayi ne da ke nuna irin girmamawa da amincewa da kwarewarsa a cikin ฦungiyar.
Wannan nasara ta Farfesa Nasiruddeen Usman ta haifar da farin ciki da alfahari ga alโummar Lere, musamman ma matasa da ke kallon irin wannan ci gaba a matsayin kwarin gwiwa da kwatance.
Muna taya Farfesa murna tare da fatan Allah ya ba shi nasara da shiriya wajen tafiyar da ayyukan ฦungiyar, da kuma ci gaba da wakiltar yankin Lere da kyau a matakin ฦasa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kaduna