JKD Media

JKD Media

Share

Home of JKD Media. Official page of JKD TV - DSTV Channel 391 and Hamada 91.3 FM Radio Kaduna!

02/09/2026

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bai wa wasu ƙungiyoyi tallafin motocin sufuri masu ɗaukar mutum hamsin-hamsin.

Ƙungiyoyin sun haɗa da na ma’aikatan kiwon lafiya da malaman Jami'ar jihar (KASU) da ma’aikatan gidan gyaran hali da kuma ƙungiyar ƴan jarida reshen Kaduna.

Rahoto: Abubakar Yakubu Margi.

01/09/2026

Kalli bidiyon nan domin fahimtar batutuwan da ke tattare da tasirin cire tallafin man fetur ko barin shi.

Gabatarwa: Zainab Yabagi

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Gidan Daji
Kaduna
800104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JKD Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kaduna.