The Gamji Reporters
MISSION STATEMENT
To be an Impartial, credible, Proactive Online Medium in the forefront of Global MANDATE STATEMENT
News at your fingers tips......
PDP Chairman Call for Trump Intervention
Pulling out Parade
25/07/2025
Jimami: An Gudanar da Sallar Jana’izar Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Dr Ibrahim Bello
An gudanar da sallar jana’izar Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Dr Ibrahim Bello, wanda ya rasu a daren ranar juma'a a wata asibiti a birnin tarayya Abuja, a babban masallacin Juma’a da ke Kanwurin Sarki, cikin birnin Gusau, jihar Zamfara.
Dubban al’umma daga sassa daban-daban sun halarci jana’izar, ciki har da manyan malaman addini, shugabannin gargajiya da na gwamnati.
Federal University Lokoja SUG President Salute Gen Buratai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
No Q7 Lagos Road Mando
Kaduna
062