Lil Prince
Artist! Actor! Content creator! Uban capacity! YNS records. NIGERIA
12/07/2026
In kaga AB na murmushi toh an karya azumi ne 😂
12/07/2026
A Hausa Film Ne Zakaga An Rubuta Bayan Shekara 25 Kuma Kaga Still Karen Gidan Yana Raye.😂😂
12/07/2026
Idan akaje Worldcup final tsakanin Spain da Argentina bansan wa zanyi supporting ba. Sai abunda DJ AB yace 🥹
10/07/2026
Basu gama adawa da Messi ba Allah ya turo musu Lamine Yamal 😂😂
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Kaduna