Fabric Collection. Fasion & Design

Fabric Collection. Fasion & Design

Share

New creaters Design

29/09/2025

Kai jama'a.
Maza muji ta'usayin mata, haka kuma Mata kuji ta'usan maza wallahi Rayiwa tayi wahala, wallahi kowwa hakuri yakeyi dadin duniya kadanne 🙏🙏🙏
Mu kya'utatawa juna musamu konciyan hankali, yan uwa muyi tunani da kya'u mugani💗

Maza; kurage yiwa Mata tsawa ko kuma kudena, katuna lokacin da ka ke zuwa tadi kafin aure kana ladabi, kana kankantad da Kai kunajin dadin soyayya: Don ka aureta karya zama sila na daina sonta.
Soyayya Kamar tsirrai ne sai ana bata ruwa, shuka babu ruwa wallahi bushewa zatayi.

Mata rahhama ne; kuma kune iyayen Al'umma maza tamkar bargon rufan kune, duk mutumin da yake da bargon rufa kuma yake rufa da abinsa yazama dole yayi tattalin abishi, ya lalla'ba.
Misali; Kamar wanki don karyayi datti karya zama tsumma.Karki yadda ya yage.
Muyi tattalin soyayya; karkice zai rainani, kaima Kar kace zata rainani.
Zancen raini takare tunda anlulluba anyi maganin sanyi, sannan kowwa yaga barcin kowwa magana takare.

Kaji tausayin maza Kar kurika matsa musu.
Maza; kutuna yaranta kutuna faman da sukeyi agida😭
Idan anga laifinsu saudaya mutuna alherinsu sa'u uku.

Don Allah 'yan uwa pls👋👋👋

24/10/2024

MAZA ZALLA GROUP

Kuɗan matso a hankali za mu yi maganar, ku duba hanya duk wanda ya ga sun matso ya gaya min.
Ka sami ayaba ƙwara ɗaya kawai 'yar babba ka yayyanka ta ka jefa a blender. Ka samo tafarnuwa sala biyu kawai masu girma ka ɓare ta ka yayyanka a ciki. Ka ɗauko madara daidai yadda za ka sha a kofi ka watsa. Ka ɗan ɗebo garin girfa ka zuba. Ka ɗan ɗebo garin citta ka zuba. Sai ka markaɗe su gabab ɗaya.
Ka zuba a kofi, ka ɗauko zumarka ka cika cokali biyu ka zuba. Ka ƙwalƙwale kayanka, in ka yi sau biyu to sai wani jiƙon kuma na wani lokacin. A kiyaye yawansa bai kai rabin kofin masu shayin tebur ba. Madara da ayaba ke nuna yawan haɗin.

Photos from Fabric Collection. Fasion & Design's post 14/12/2023

Abin tausayi kanwata ba miji ga sanyi.


Kiyi Aure kihuta da wannan matsala, kuma adaina fitsarin kwance.

Kema Mai karatu karkice dake nakeyi da kannina nake.🤓🤓🤓

Photos from Fabric Collection. Fasion & Design's post 22/11/2023

Wallahi Allah kawai sai naji inajin ta'usayin mata na rasa dalilin hakan.
🤗🤗🤗 Ni kadai ne nakejin hakan ko al'umma haka su keji.

Want your business to be the top-listed Business in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kaduna