Taskar Murtala Kawo

Taskar Murtala Kawo

Share

لِكُلِّ دَاءٍ دَوَاءٌ

Photos from Taskar Murtala Kawo's post 06/05/2026

Wani Bawan Allah Daga Masu Bibiyar wannan shafin na Taskar Murtala Kawo Ya Bada Tallafin Kudi Naira Dubu Arba'in da Biyar Yace a Saka a Asusun taimakon Marayu na Khairul Ummah Humanitarian foundation to ganin Muna da cases din Marayu Marasa zuwa makaranta a take nan muka cika kudi muka dauki Marayu biyar Muka siyan masu uniform mukayi masu registration din Islamiyya muka bada dinki. Wanda in Sha Allahu a yau zasu Fara karatu da yardar Allah. Da karamin kudi zaka iya sauya rayuwar al'umma da yawa ta irin kungiyoyin khairul Ummah Humanitarian Foundation. Allah ya Saka mashi da Gidan aljannah Ya Buda mashi kofofin arziki ya biya mashi dukkanin bukatun shi na alkhairi ya Kuma raya mashi zuri'a bisa tafarkin kwarai.

05/05/2026

Allah Sarki rayuwar kenan Abu kamar Wasa Tafiya ta mika Shekaru 16 Da Rasuwar ka Bawan Allah Ubangiji yasa kana kwance a Cikin Dausayin Gidan aljannah Ameeen 🙏🙏🙏.

Want your business to be the top-listed Health & Beauty Business in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


NO, 30 KUDANSA BY MASANAWA Road, KAWO, KADUNA
Kaduna
0062