Maganin Infection
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maganin Infection, Shopping & retail, Kaduna.
15/09/2025
π’ AMFANIN 'YAN GWANDA (Pawpaw Seeds) GA MASU CIWON KODA
πΏ Yayan gwanda suna taimakawa wajen tsaftace koda, cire gubobi daga jiki, da rage matsalar kidney infection.
πΏ Suna hana yawaitar kitse a jini wanda ke iya toshe koda.
πΏ Suna taimakawa wajen dawo da aikin koda yadda ya k**ata.
π₯ YADDA AKE AMFANI DASU
1. A busar da yayan gwanda a rana.
2. A nika su sosai a turmi ko blender.
3. A Ιauki Ζaramar cokali (Β½ teaspoon) a gauraya da ruwan zafi ko zuma.
4. A sha sau 1 a rana na tsawon sati 1β2.
GARGADI:
Kada a sha da yawa, su na da Ζarfi.
Mata masu juna biyu kada su sha.
Idan cutar koda ta tsananta, sai a tuntuΙi likita kafin amfani.
AYI SHARE GA MUTANE SU AMFANA
Muna sayar da magungunan karfin maza, girman azzakariπ, da gyaran jiki.
Ganye ne, ba kwaya ba πΏ
WhatsApp: 08036066553, 08051115383
Instagram:
20/03/2025
AFANIN KANINFARI GA HAKORI
1. Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin (dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai ( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
17/03/2025
MAGANIN CIWON ( KODA ), DA YADDA AKE WANKE KODAR, WATO KIDNEY STONESΨ
KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA,
Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke,
1- Qaro,
2- Yayan Gwanda,
3- Ganyen Yalon Bello,
Yadda za'a sqrrafa su,
Za a nika Qaron ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi k**ar saβa biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha da yamma kafin ayi bacci.
Kuma Za'a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita,
Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shima adinga shan Rabin kofi arana sau 2 shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane,
Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi ayiwa annabi salati, s.a.w.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
234