Sultan Bello Mosque Kaduna
build 1962
25/05/2026
ABUN LURA (NOTICE).
Idan Allah ya kaddara aka tashi da hadarin da Zai iya zubo da ruwa to zamu tada Sallah kafin Karfe 9:00 da muka sa.
Idan kuma an tashi da cikin ruwan ne ma kuma Bai tsaya da wuri ba, to zamu Sallah a cikin Masallaci ne.
25/05/2026
21/05/2026
Karatun Littafin Annawaya,
Darasi na 90/91
(Babin kyautata Niyyar Azum)
Sheikh Umar Usama Idris
20/05/2026
Karatun Littafin Qa'idatun Nuraniyya
Tare da Malam Muhammad Auwal Adam Murshid
Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Marnona Road Unguwar Sarki Kaduna
Kaduna