Zahra Muhammad

Zahra Muhammad

Share

Comrade Muneer M Hafiz Danmusa (M Square Hafiz) inama kowa fatan alkhairi Abokina

10/12/2025

Shikenan daga yau na kure masu editing, idan kun isa kubudemin fuskata 😜😊

Photos from Zahra Muhammad's post 10/12/2025

Wani fah ya iya ganin wannan wankan saboda adawa yakiyin like 😌 my lover's show me love 😘

Photos from Zahra Muhammad's post 10/12/2025

Kai da kake karanta wannan posting din wai shin baka da burin raba yarinya da gidan iyayenta ne 😒 mekake har yanzu baka shige daga ciki ba ?

Photos from Zahra Muhammad's post 09/12/2025

Wai yanzu ace samun saurayi me mashin wayo kudina yazama jaraba umhm Allah ya kyauta 😒

Photos from Zahra Muhammad's post 08/12/2025

Adayi zuciya ayi aure 😌😌

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Danmusa
Kano Outlying