Umar Tech

Umar Tech

Share

Barkanku Dazuwa UmarTech Domin Karin Bayani DM WhatsApp (07062800848)

06/11/2025

Allah Karabamu da son kai

05/11/2025

Idan ka samu macce mai irin waɗannan halayen kada ka yarda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta!

1. Mace wacca ta iya magana
2. Mace mai kamun kai
3. Mace mai tsafta
4. Macen da ta iya girki
5. Mace mai hakuri
6. Mace mai ilmi
7. Macen da ta iya shigan Mutunci
8. Macen da ta iya kwalliya
9. Macen da ta iya boye Sirrin ta
10. Mace mai tarbiya
11. Mace mai bada kulawa
12. Mace mai bada haƙuri
13. Mace mai bin umurni
14. Mace mai Rarrashi
15. Mace mai godiya

Wasu Zasuce na Manta da batun Kyau Ko?

To shi kyau baya cikin tsarin halayen mata, matuƙar ka samu mace mai irin waɗancen halayen kai ko ba dukansu ba, Ko Tanada Kyau ko Batada kyau na tabbata kayi Babbar Sa'a Domin a wannan Zamanin ba suda yawa.

Idan kana da hali ka lallaɓa kayi Wuff da ita ba Tareda ka bata lokaci ba.

Allah yataimakemu yasa mudace da Alherinsa Amin

Abu Ja'afar Assunny ✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano
Kano Outlying
FOLLOWMEONMYYOUTUBECHANNELUMARISLAMICTV