Juma concept
An bude shafin Juma concept ne ranar 20 ga watan mayu shakara ta 2025 domin ya'da shirye shiryen ta da harshen Hausa A Facebook , TikTok ,YouTube da Instagram.
18/11/2025
Jam'iyyar HaÉ—aka ADC Zata Kaddamar Da Sabuwar Hedikwatar Ofishin Jam'iyyar A Babban Birnin Tarayya Abuja Ayau Litinin
02/11/2025
YANZU-YANZU: Mun kammala dukkan wata shiri na daukan mataki kan Najeriya.
Sa'o'i kadan bayan Trump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya, sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce ma'aikatar tsaro ta Pentago ta shirya domin aiwatar da wannan umurni muddin Abuja ba ta dauki matakin kawo karshen kisan Kiristoci da masu tsattsauran ra'ayin Islama ke yi a kasar ba.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zoo Road Kano
Kano
8000