Goalgetter.kn

Goalgetter.kn

Share

Original skin care products, supplements, high quality fabrics and many more!...
Just stay tuned! Nation 🇳🇬 wide delivery 🚚

23/12/2025

IMPORTANT ANNOUNCEMENT

Ƙungiyar Women Online Vendors Association WOVA, ƙungiya ce ta mata masu kasuwanci a yanar gizo. Wannan kungiyar tana da members sama da 400 from all over Nigeria.

Mission ɗin wannan ƙungiya shine "to educate women to do business better."
Wannan ya saka businesses din members ɗin WOVA suke cigaba.

Sai dai a ƴan kwanakin nan an samu wasu suna yiwa members na wannan ƙungiyar ungulu da kan zabo.

Sai su fito su nuna kansu a matsayin masu ilimin kasuwanci; idan s**a ga sun sami recognition, sai su damfari mutane.

A irin haka ne aka samu wani bawan Allah (name withheld for now) wanda yake bin members na wannan ƙungiya ya damfari wasu, wasu kuma ya janyo musu asara.

Don haka mata masu kasuwanci a yanar gizo ku kula:

❌ Importation & Exportation suna da tsari da kuma hukumomin da suke kula da su. Kada ki yarda wani ya zo yace ki zo zai koya miki yanda zaki yi ki kai daddawarki ƙasar waje.
Idan kina son yin haka ki tafi ga hukumomi da kuma masana na ƙwarai.
❌ Investors: Tabbas akwai mutanen da suke investing in other people's ideas, but ba da ka suke yi ba. Kada ki yarda wani mutum ya zo yace ki kawo kuɗi zai haɗaki da Investors; ba haka tsarin yake ba.
Idan ya samu Investors ɗin ya riƙe ko shi bashi da wata idea ne?
❌Duk registration ɗin da k**e buƙata akwai masana masu yinsa da gaske kuma akwai hukumomin da suke yinsa; kada ki je ki zuba kudinki wajen ƴan bogi ɓarayin zaune.

A ƙarshe idan mutum yace zai baka riga ka dubi ta wuyansa.

Mu sani cewa akwai mutanen da zasu shisshige jikin wasu mutanen kirki masu ilimi; sai suyi amfani da reputation na wadancan su yi cuta.
Idan aka gansu tare da mutanen kirki sai a kyautata musu zato a amince da su; daga baya sai suyi zambo.

Ƙungiya tana shirya taruka da bita lokaci zuwa lokaci. A duk lokacin da ƙungiya ta shirya bita ta kawo masana; to idan zaki ƙulla hulɗa ta kuɗi da wani da ƙungiya ta kawo ki tabbatar kin tuntuɓi shugabancin ƙungiya.

Mata shine your eyes; wasu suna nan sana'arsu kawai shine su yi karatu su zo su nuna muku sun iya. Da zarar sun sami dama su kwashe muku kuɗin da kuka ɗauki lokaci kuna tarawa. Su kuma sana'arsu kenan.

Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu.

Signed
Haj. Ayat Uba Adamu
Chairperson
WOVA

A saurari sanarwa ta gaba.....

18/11/2025

Vaseline Intensive Care Essential Healing Body Lotion. 💥 😍

💯 non-greasy formula that absorbs quickly.
✨ infused with micro-droplets of Vaseline Jelly and

💯 pure oat extract.

💥clinically verified to maintain skin's hydration for three weeks with continued use.

💯 designed to provide deep hydration suitable for dry skin. 💫
🛍️ 🛒 ❣️

12k 🥰

Kano Nigeria 🇳🇬

Delivery. Nationwide within 30hrs to 42hrs 💫 ✨ 🌹

DM +234 815 938 5367

Goalgetter.kn Duniyar style da koyan dinki Sirrin ma'aurata

11/11/2025

SURRATI Rose 💧🌹 😍

💯 natural product extracted from rose petals. 😍
❣️ used as a facial mist, a skin toner, or as an ingredient in baking. 💃🏻

✨ has anti-inflammatory and antiseptic properties that can help soothe and cleanse the skin. 🥰
❣️ rich in antioxidants and vitamins, which can help nourish the skin and prevent signs of aging. 💥
✨ used for all skin types, including sensitive and dry skin.

🛍️ 🛒 ❣️

4500 🌹

Kano Nigeria 🇳🇬
Delivery 🚚 Nationwide within 30hrs to 42hrs 💫 ✨ 🌹
DM +234 815 938 5367

Goalgetter.kn Northern Pearls Duniyar style da koyan dinki Sirrin rike miji Sirrin ma'aurata

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zoo Road
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 21:00
Tuesday 09:00 - 21:00
Wednesday 09:00 - 21:00
Thursday 09:00 - 21:00
Friday 09:00 - 21:00
Saturday 09:00 - 20:00
Sunday 09:00 - 20:00