Yan Pi Network

Yan Pi Network

Share

Hausawa yan crypto kawai

16/03/2025

A lokacin yaƙin duniya na ll ƙasar america bata cikin wanda suke kaiwa sauran ƙasashe hare hare amma sun baza sojojinsu a manyan iyakokin ƙasashe da tsubirai dan jiran kota ƙwana, A ranar wata lahadi 07 ga disamba 1941 wajejen ƙarfe 07:40 kawai sojojin ƙasar japan s**ai gangancin kawo wa sojojin america dake bakin ruwa "Pearl Harbor" hari ta sama da jirage.

Sukai musu luguden wuta ta sama s**a wargaje sansanin su sannan s**a gudu s**a koma ƙasarsu a tunanin su sunci banza, Labari yana jewa gwamnatin ƙasar nan take shugaban ƙasar na 32 a wannan lokacin "Franklin D. Roosevelt" ya saka hannu ya zartar ta fara yaki kan ƙasar japan da kokarin ƙwace ta ta hanyar kafa tutar su

Tunda aka fara yakin america s**a nunawa japan sunfi ƙarfinsu kuma s**a nemi suyi saranda amma japan s**a ƙiya, Kawai sai america s**ai shawarar gwada amfani da makamin ƙare dangi "Atomic Bomb" s**a ƙirƙiri wani atisaye mai suna "Manhattan" s**a tattauna da ƙasar england kuma s**a zartar, sun zabi garuruwa hudu (4) da zasu kai hare hare daga ciki aƙwai Nagasaki, Kokura, Hiroshima.

A ranar 6 ga august 1945 ƙasar america ta tura wani jirgin sama birnin "Hiroshima" mai ɗauke da wani babban makamin ƙare dangi mai suna "Little Boy" kuma ta sake shi a tsakiyar birnin inda s**ai terget, wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 160k a garin da kuma jikkata wasu da dama, wanda sai daga baya adadin ya dinga ƙaruwa saboda gubar da aka dinga shaka

Bayan faruwar haka da ƙwana uku 9 ga watan august 1945 ƙasar japan tana cikin jimamin abinda ya faru, America ta sake tura wani jirgi na biyu garin "Nagasaki" ɗauke da wani makami mai guba mai suna "Fat Man" wanda da aka sake shi yayi sanadiyar mutuwar wasu mutun 100k again ganin wannan yasa ƙasar japan tayi saranda ta zubar da mak**an yaƙinta.

Ba shiri masu ruwa da tsaki na wancen lokacin s**a zauna aka kawo ƙarshen yaƙin duniya na ll a kasar germany, sannan aka haramta anfani da makamin kare dangi "Nuclear Weapon" dama ƙerasa ba tare da dalili ba, Wannan shine babban dalilin da yasa manyan ƙasashen duniya s**a fara tsoron ƙasar america har ta samu "super power" ta fara bautar dasu.

Daga nan ta fara mamaye duk inda taga dama a duniya har ta kawo "swift system" wato tsarin bankuna kuma ta tsarashi yanda take so don ya amfane ta taci gaba dayin abinda taga a harakar kudi.

Ta daga doller ta zama mafificiyar kudin da indai ka yake ta ko shugaban kasa ne kai to zakai ta rayuwarka ko kujerar ka

Siyasar ta taho har da zuwa kan kasashen maja "Bricks" masu yaki da doller.

11/12/2023

Alredy mining Avive 9.5 million active user

👁️‍🗨️ Crypto experts that became millionaires are mining AVIVE. 👁️‍🗨️
🧵🛑You that want to become a millionaire is not mining AVIVE I wonder what you are waiting for...
- Proof Of Networking👉Click this link
https://m.avive.world/register/?vcode=t67d9s
🇦🇺 Avive is different from traditional crypto projects:

🚫 No plans for ads
🚫 No acceptance of funds from VCs
🚫 No private sale
👁️‍🗨️ No presale

🇧🇿Join us and be part of a community that values creativity, independence, and freedom.💪🌟

🇦🇱 WILL HISTORY REPEAT?
🫵When CORE started, the first miners can mine up to 30 CORE plus in a day and claim many BTC, but many of us have missed the opportunity for an unreasonable reason or the other, but here's another opportunity exactly like CORE.

🇦🇴 Like CORE, you can mine AVIVE and still receive BTC, it's an early stage and this is the time to mine at least 10,000 AVIVE and at least 0.001 BTC or more before the launch, but many will still want to spoil this opportunity and finally you end up joining late when you can't mine to 20 AVIVE before the launch date, talk more about BTC ✍️.

🇧🇿I'm not forcing you to register now, but you definitely need to register later, maybe you'll go to people's DM to ask them how many AVIVE they have mined ❄️ and you'll end up being angry because you haven't mined enough.
It doesn't motivate you but it's the fact and what I've been through in CORE times, the story will still repeat itself!

- Proof Of Networking👉Click this link
https://m.avive.world/register/?vcode=t67d9s
🇦🇺 Avive is different from traditional crypto projects

06/12/2023

Falalar mu ta yau game da 😀
Shi pi network yazo ne ya tattara kudin duniya da kadarori ranka-takaf yayi tokenizing dinsu a waje daya. Kwarai kuwa nasan abinda nake fada... 😂😂

Sannan yazo shigo da kowa da kowa cikin financial market ne a wannan era da muke ciki, duk yawan arzikinka Kuma duk talaucinka, haka Kuma duk iliminka duk jahilcinka. An saukaka shi ta yadda kowa zai iya mua'ala dashi cikin sauki ko yayi karatu ko baiyi ba.

Kowa zai mu'amalanci din pi network a duniya k**ar yadda ya saba hada hada kudin takarda yau da gobe kafin zuwan pi din. Sannan akwai yuyuwar zaa duki tsawon karni daya kafin a chanza lissafin tattalin arzikin duniya daga pi indai ya zamewa mutanen wannan karnin jiki.

🚶🚶

04/12/2023

Falalar mallakar verified pi ....
Samun wallet din pi k**ar samun lasisin bude banki ne, wanda yakeda pi wallet k**ar Wanda yakeda banki ne a karkashin sa. 😜

Nan gaba abinda zaa dinga yi da pi wallet yafi abinda akayi a bankuna, bawai iya tura pi zaa dinga yi da wallet din pi ba, zaa dorawa blockchain din pi ta musamman wadda taci uban ta ETH function, da zatayi aiki akansa.

Zaka iya bada hayar gida da wallet dinka ta pi koka bada (bashi) a dawo maka da kudin ruwa, ko biyan albashi ga maaikatan ka, duk ta karkashin yarjeje-niyar smart contact dake kan pi network din.

Ga kananun site da zasuyi intergrating da SDK na pi network kuma : zaka iya biyan kudin tikitin gidan kallo da wallet dinka ta pi network ko in kabi site din da zaa saida tikitin, ta yuyu s**e kawai transection ID suke bukata ka nuna musu ko payment receipt in kazo shiga.

zaka iya buga chachar lotto ko baba ijebu da wallet dinka ta pi network, in Kuma kaiba Dan iska bane saika tsaya a iya siyayya a manyan shagunan online.

Ina zuwa.... 🚶🏻‍♂️

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


N0_590 Dantata By Kabuga Street
Kano