African Center for Arabic Language

African Center for Arabic Language

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from African Center for Arabic Language, Educational Research Center, BUK Road, Kano.

07/08/2024

ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE

Ina masu sha'awar koyon Larabci! Ku ƙaraso ga wani ƙayataccen aji damun ƙauri, ya ji kayan haɗi da kayan ƙamshi !! A sauƙaƙe za ka koyi Larabcin buƙatunka na yau da kullum, wato Larabci dai-dai da zamani da sauyawarsa.

Mun tanadi zafafan (handouts), domin samun damar naƙalta darasi cikin nutsuwa da nishaɗi.

Kuɗin rijista N5,000.

Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

08/01/2024

SECOND BATCH

Ina farin cikin sanar da masu sha'awar koyon Larabci cewa, mun buɗe ƙofar yin rijista a ajin:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE".

Kuɗin rijista N5,000, kacal.
Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:

https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1

Nasir Ashir

23/12/2023

African Center for Arabic Language

Cibiya ce mai rajin yaɗa harshen Larabci a zamanance, ta hanayar dabarun koyo mai tasiri tsawon rayuwa.

A yanzu, munada babban ajinmu mai taken:

"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"

Wannan aji ne na musamman, wanda a ka tsara domin koyar da Larabcin buƙatun yau da kullum.

Kuɗin rijista N5,000, kacal.

Domin yin rijista, sai a tura da saƙo ta wannan lambar (WhatsApp): 07061886399

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


BUK Road
Kano