Map Magazine TV

Map Magazine TV

Share

Map magazine TV is a Television and Magazine station on internet, we broadcast programs in Hausa language. GOMBE

27/04/2026

Da ɗumi-ɗumi: Majalisar dokokin jihar Kano ta wanke Murtala Garo ta amince dashi amatsayin mataimakin gwamna duk da shari’o’in da s**a kai na Bilyan N84.2bn akansa da gwamnatin ta shigar dasu.

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tantance tare da amincewa da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna, bisa bukatar gwamna Abba Kabir Yusuf.

An gudanar da tantancewar cikin gaggawa, inda ‘yan majalisar s**a tabbatar da cancantarsa ba tare da bata lokaci ba.

Wannan amincewa na nuni da cikakken goyon bayan majalisar ga gwamnan wajen tafiyar da mulkin jihar Kano a duk wasu buƙatun sa

21/04/2026

Da Dumi-Dumi

Gwamnan Kano a karshe ya tura da sunan Murtala Sule Garo a domin tantance shi a matsayin mataimakin Gwamna

18/04/2026

Part 8

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

http://mapmagazine.com.ng/

Address


Al Hamsad Tower Opp ShopRite Zoo Road
Kano
00076