DAN MANYA
check 👇👇👇
14/12/2025
“Taimakon Mahaifiya yana daga cikin manyan ayyuka mafi girma da lada a Musulunci. Allah da Manzonsa sun umarci musulmi da su girmama, tausaya da taimaka wa mahaifiya fiye da kowa”.
“Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallama) ya ce :- Waye ya fi cancanta in kyautata masa? Ya ce :- Mahaifiyarka. Ya ce :-Sai wa?, Ya ce:- Mahaifiyarka, Ya ce :-Sai wa?, Ya ce:- Mahaifiyarka, Ya ce: Sai wa?, Ya ce :- Sai mahaifinka”.
– (Bukhari da Muslim).
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kutama
Kano