Ƴar Fagge Collection

Ƴar Fagge Collection

Share

Thi page is created for the local brands

23/01/2023

Assalamu Alaykum.

Mu na ma ku fatan alhaeri, dafatan za ku ci gaba da bibiyar mu, mu na nan dawowa kan ayyukan mu.

12/06/2022

Assalamu Alaikum
Fatan kowa da kowa yana lafiya, kamfanin [Yar Fagge Collection] ya shirya tsaf domin dawo da kasuwanci gadan-gadan.

Ku kasancewa cikin shiri, yayin da zamu kawo muku tsare-tsaren mu.

30/04/2021

Fatan Alkhaeri a gare ku, ya ibada, dafatan Allah ya karba mana, muna godia da yadda kuke kasancewa da mu😍

Photos from Ƴar Fagge Collection's post 06/02/2021

Arrijalu qawwamu na alannisa'i😍😍😍🤭
Allah ya Baku ku sai mana🙏🙏🙏🙏

Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano