Matasanmu
SHARA NAYEN WAKA
alhamdudullah for everything
Wannan shine Aliyu Sani Madaki jagoran talakawan dala da kewaye πͺ Sunusi Salisu Sunusi Musa Intaku Usman Muhammad Umar Mustapha Soja Muhammad Sa'adu Gobirawa
Shine Daya tilo a karamar hukumar dala ta jahar kano da yake zuba ayyuka, da samar da ilimi a fadin dala.π’
Wannan ajujuwa ne da akeyi a kowacce mazaba ta dala, wanda wakilinmu a majalisar wakilan Nigeria yake gudanarwa a duka mazabun.π’
Rep, Aliyu Sani Madaki yana gamawa da fadin dala, saura Kano da izinin Allah, madaki Alkhairi ne Al'umma.dalaπ’ π πππ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano