Duniyar Labarai
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Labarai, Media, Gama A Nassarawa L G, Kano.
04/04/2024
Abba Gida-Gida ya maka Ganduje da Gwaggo a gaban kotu kan zargin badakalar cin hanci
ABBA GIDA GIDA YA MAKA GANDUJE DA MATARSA GOGGO A KOTU KAN ZARGIN BADAKALA , ...
23/01/2024
https://youtu.be/fBtPsRILoyE?si=ZMI0TzHYmunn6r2A
-Ta faru ta kare: An fara tattaunawar sulhu tsakanin bangaran Kwankwaso da Ganduje.
-An aike da Danbilki Kwamanda gidan yari
-Subscribe
Ta faru ta kare: An fara tattaunawar Sulhu tsakanin bangaren Kwankwaso da Ganduje. , ...
12/01/2024
Dalilan da s**a sanya kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano da wasu gwamnoni.
Dalilan da s**a sa kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a gwamnan Kano da wasu gwamnoni. gida zal...
07/01/2024
Manyan Labaran Yau.
-Wani matashi ya ce ya hallaka mahaifina saboda ya shiga Aljanna ni kuma na shiga wuta ranar Lahira.
-Ana neman ƴan daba 52 don yi sulhu da su a Kano
-Tinubu zai biya biliyan 12 ga ƴan wasa kungiyar ƙwallon kafa ta Super Eagles.
Ku dannan wannan link na kasa don sauraran labarai da kuma dannan subscribe a wannan channel.
https://youtu.be/Ff8dPLpGMP4?si=O6icHBghuLiC3AvN
03/01/2024
Dambe tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da sakataran gwamnati Dr. AB Bichi, shin meye gaskiyar maganar?
Ku danna mana Subscribe a wannan shafi na Youtube don samun sahihan labarai.
Dambe tsakanin gwamnan Kano da sakataran gwamnati, shin meye gaskiyar maganar? gida zal...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gama A Nassarawa L G
Kano