Muyan fairane

Muyan fairane

Share

محاحب خيرالخلق حب سواه
بقلبي الذى أحياه سرثناه
barhama kenan.......

Photos from Muyan fairane's post 12/06/2026

ALHAMDU LILLAH

SAUKAR ALKUR’ANI TA ALMAJIRAN SHEHU 1447/2026: AHLUL FAIDHATI MAI DIWANI GROUP SUN YI SAUKA 2,502

Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), sun yi saukar Alƙur'ani 2,502 a a wannan shekara (1447BH/2026), a ƙarƙarshin ta Almaijran Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da ake yi duk shekara, wacce aka kammala yau Juma’a 26 ga watan Zulhajji, daidai da 12 ga Yunin 2026.
Saukar wacce Almajiran Shehu Ibrahim Inyass (Sahibul Faidhati) a duk fadin duniya ke gudanarwa duk shekara a irin wannan wata, an yi ta ne a ƙarƙashin Khalifa Babba, Shehu Mahi Inyass (RTA).

Allah ya amsa niyyar da Shehu ya yi a kan saukar karatun Alƙur'anin.

WAL ABDU LILLAH

12/06/2026

ALHAMDU LILLAH

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kofar Mata
Kano